
Gwamnatin jihar Benue ta karyata cewa ana Mhuzghunawa Kiristoci.
Gwamnan jihar, Hyacinth Alia ne ya bayyana haka ga manema labarai.
Yace a matsayin sa na Fasto, idan da aka yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi ko ana Jìhàdì bama a jiharsa ba koma a inane a fadin Najeriya, to yana daya daga cikin masu fitowa ya kwarmata.
Gwamnan ya bayyana hakane yayin da ake tsaka da yayata labaran cewa ana yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya.