
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana mamaki kan yanda aka kama mutum daya da gidaje guda 750 na sata.
Shugaban ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka yi dashi.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Emefiele ne aka kama da wadannan gidaje wanda tuni an kwace za’a sayar dasu.