
Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma’u Wakili ta bayar da shawarar a rika yin aure kamar yanda addinin Musulunci ya tanada inda tace tsarabe-tsaraben da ake yi na wasu shagulgulan da suka sabawa Addini wani bin su ne ke kawo mutuwar aure da wuri.
Ta bayar da shawarar ne a shafinta na sada zumunta inda tace tasan zata sha martani.