A Titi Muke Kwana Ni Da Mahaifiyata Saboda Otal Din Da Muke Kwana Kudinmu Ya Kare Har An Kwace Mana Jakunkunanmu Saboda Suna Bin Mu Ba Shi, Inji Iyalan Marigayi Tsohon Sarkin Kano, Marigayi Ado Bayero
Ko a kwanakin baya dai Zainab ta koka kan yadda iyalan marigayi tsohon Sarkin suka yi watsi da ita da mahaifiyarta duk da cewa mahaifina nata ya ce su kula da ita da mahaifiyarta ko bayan ransa.
Me za ku ce?