
Tauraruwar Tiktok, Nafisa Ishak ta bayyana damuwa game da yanda wasu maza ke wa matan da suka aura rikon sakainar kashi.
Ta bayar da misali da kanta cewa tana gidan miji duk ta lalace amma data fito sai da ta ci sama da Tiriliyan 3 kamin ta zama yanda ake kallonta.
Ta yi kira ga maza da su ji tsoron Allah akan yanda suke rikon mata.
Wadannan kalamai nata sun jawo cece-kuce sosai.