A Yanzu Haka Za A Iya Biyan Naira Dubu Talatin A Matsayin Sadaki, Inji Limamin Masallacin Albabello Dake Zaria
Malamin ya ce “kamar yadda ya tabbata a mazhabar Imam Malik za a iya biyan rub’u dinar ko darhami uku, inda dubu talatin ce kiyasin darhami uku”, Inji- Imam Dr. Hamza Assudaniy Babban Limamin Masallacin Juma’a Na Albabello Zaria.