
Bidiyo ya bayyana inda aka ga yanda akawa Maiwushirya da ‘YarGuda Gwaji a Asibiti a ci gaba da shirin aurensu.
Hakanan an ga sun je ofishin shugaban Hisbah na Kano, Malam Aminu Ibrahim Daurawa inda ya fati matakan da za’abi a kai ga auren.
Kotu dai tace nan da kwana 90 za’a daura auren.