
Malamin Addinin Islama, Dr. Hussain Kano ya roki Allah cewa Allah sa kada ya kai matsayin da sai Annabi (Subhanallahi Alaihi Wasallam) ya ceceshi ranar Tashin Qiyama.
Yayi inkari ga masu neman ceton Annabi a wajan Maulidi inda yace hakan shirka ce me iya kai mutum ga wuta wanda kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba za iya ceton me yin hakan ba.