
Rahotanni sun ce tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami na jan kafa wannan kokarin samun beli ya fito daga gidaj yarin kuje.
Kotun tarayya dakw Abuja ta bayar da belinsa dana matarsa.
Saidai Rahotanni sun ce jami’an DSS kusan 50 sun je gidan yarin suna jiran a bayar da belin sa su sake kamashi.
Dalili kenan ma da yasa Abubakar Malami ke jan kafa wajan cika shariddan Belin dan a sakeshi
Rahotanni dai sun ce dan Abubakar Malami wanda ake tsare dasu tare na can a Asibitin gidan yarin bayan da rashin lafiya ta sameshi tun ranar farko da aka kaisu gidan yarin