
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya fara samun Sauki inda ya fara taka kafarsa bayan hadarin da ya rutsa dashi.
Adamu Zango a kwanakin baya yayi mummunan Hadari a lokacin da ake hudindimun Sallah inda har mutane biyu suka rasu a motar.
A yanzu an ga ya wallafa Bidiyon yanda ya fara taka lafar tasa.
Da yawa sun mai fatan saamun sauki.