
Baturen Ingila, Dr. Mark Thompson wanda yanzu ya canja suna zuwa Abdullahi ya karbi Musulunci shi da matarsa.
Yace ya karanta Qur’ani ya fahimci cewa Littafi ne wanda mutum bai isa ya rubutashi ba dan haka shi da matarsa suka karbi Musulunci.
Yace ya ziyarci Makkah yayi ibada amma kuma da ya koma kasarsa, sai ya kasa samun nutsuwa.
Yace dan hakane ya sake komawa dan yayi Ibada.