
Rahotanni daga kasar Israyla na cewa, ‘yan Tawanyen Houthì na kasar Yemen sun jefa mata makami me linzami.
Duk da yake cewa, sojojin kasar, IDF sun ce zasu tare amma sun kasa tareshi, sai da ya sauka.
Zuwa yanzu dai ba’a tabbatar da irin barnar da makamin yayi ba.
Hoùthì dai na daga cikin masu goyon bayan kasar Ìran a ko da yaushe