Saturday, December 13
Shadow

Allah ya gayamin idan na bar cocin RCCG dana na farko zai mùtù>>Inji Fasto Enoch Adeboye

Babban Faston cocin RCCG, fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa, Allah ya taba gargadinsa cewa idan ya bar cocin RCCG din dansa na farko zai mutu.

Faston ya bayyana hakane a wajan wani taron addu’a da aka yi a cocinsa ta RCCG din dake Ogun ranar 7 ga watan Yuni.

Faston ya bayyana damuwa sosai kan yanda wasu kiristoci ke tsalle daga wannan coci zuwa wancan coci.

Inda yace shi kam Allah ne ya hanashi canja coci dan ya gargadeshi idan ya canja, dansa na fari zai mutum.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sojan Ruwa A. Yerima be yi wani kokari ba abinda yawa Wike>>Inji Seun Kuti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *