Monday, December 15
Shadow

Allan Sarki Kalli Bidiyon: Matar Tsohon Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta bayyana yanda rayuwa ta kasance musu bayan rashin Buharin

Matar tsohon Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta bayyana cewa rayuwa ta canja musu ba yanda suka sababa ba bayan rasuwar mijinta.

Game da mutanen da yake hulda dasu, tace ita dama ba wai ta cika shiga mutane bane, tunda suka je suka musu gaisuwa yawanci shikenan.

Tace yanzu tana rayuwane ita da ‘ya’ya da jikokinta.

Karanta Wannan  Bidiyo: Yanda wannan matar ta kashe mijinta ta kona gawarshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *