Monday, March 16
Shadow

An bayyana kasashen da suka fi mata masu manyan Qirji a Duniya

Wani Hincike ya bayyana kasashen da suka fi yawan mata masu manyan Nonuwa a Duniya.

Kasashen Guda 40 sun farane da kasar Norway a matsayin ta daya sai Amurka ta zo ta biyu sai Ingila tazo na 3.

Najeriya dai tazo ne a ta 39

Karanta Wannan  Za'a yanke wutar Lantarkin Najeriya, Ji dalili

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *