
An bayyana dan kasar Ghana, Daniel Nii Ayi Laryea a matsayin wanda zai hura wasan Najeriya da kasar Morocco.
Sannan kuma wanda zai kula da Na’urar VAR an bayyanashi a matsayin dan kasar Afrika ta kudu.
Hakanan Shima mataimakin Rafali dan kasar Afrika ta kudu ne