Friday, December 5
Shadow

An kara kama wani kasurgumin me Gàrkùwà da mutane a Filin jirgin Sokoto yana shirin zuwa Hajji

Rahotanni daga jihar Sokoto na cewa, an kama wani Kasurgumin me Garkuwa da mutane a filin Jirgin jihar yana shirin zuwa aikin Hajji.

Wanda aka kama din shine Sani Galadima a yayin fa yake daf da hawa Jirgi.

An kamashi ne daidai wajan da ake tantance mutane.

Rahoton yace hukumar ‘yansandan farin kaya ce ta kamashi kuma za’a gurfanar dashi a kotu, da zarar an kammala bincike.

Karanta Wannan  Ya kamata ku fahimci cewa, babu dan siyasar da 'yan Adawa zasu hada kai su taso suna son kayar dashi mulki irin yanda ake min kuma yayi shiru yaki magana>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *