
Lamarin ya koma Kasa da kasa inda aka ga farar fata sun fara dora hoton Adam A. Zango suna nuna masa soyayya.
Hakan na zuwane bayan da Hadiza Gabon ta ki saka hoton Adam A Zango a dakin da take hira da mutane wanda lamarin ya jawo cece-kuce sosai.
Masoya Adam A. Zango sun yi Caa akan Hadiza Gabon kan wannan lamarin.
Wasu dai sun rika cewa wannan itace Mama da Adam A. Zago yawa waka a baya.