
An shawarci Atiku cewa kar ya hada kai da El Rufai, domin zai sake yin kuskuren da yayai abaya ne, lokacin daya kai El Rufai wurin Obasanjo amma ya juya masa baya.
Atiku ne dai ya gabatar da El-Rufai a wajan Obasanjo wanda daga baya aka bashi mukamin Ministan Abuja amma daga baya adawar siyasa tasa ya rika adawa da Atikun.
Saidai yanzu sun sake hadewa.