
Fasto Ayodele ya bayyana cewa, ko Tinubu ne zai zama shugaban INEC, ba zai ci zaben shekarar 2027 ba muddin ya dage akan sai ya karbi kudin Haraji a hannun ‘yan Najeriya.
Ya bayyana hakane a cocinsa ga mabiyansa.
Hakan na zuwane yayin da shugaba Tinubu yace maganar karbar Haraji ba gudu ba ja da baya.