Friday, January 9
Shadow

Ana hasashen aƙalla shaguna sama da 100 sun ƙone ƙurmus ya yin da wata gobara ta tashi da tsakar dare a kasuwar Terminus da ke birnin Jos na jihar Filato

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.

An samu mummunar gobara da ta laƙume shagunan mutane da dama a babbar kasuwar Terminus a wani layi da ake ƙira da “Parlon Buhari” da ke Jos fadar gwamnatin jihar Filato a daren jiya.

Ana hasashen aƙalla shaguna sama da 100 sun ƙone ƙurmus a gobarar.

Karanta Wannan  Ahmed XM Ya Rabu Da Matarsa Ta Farko "SOPHIE AUTA", Ji Ainahin yanda ta kaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *