Monday, April 14
Shadow

Atiku da Peter Obi na son komawa jam’iyyar SDP

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar SDP, Prince Adewale Adebayo ya bayyana cewa, Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da na Labour Party, Peter Obi na shirin shiga jam’iyyar su.

Ya bayyana hakane a wata ganawa da manema labarai.

Prince Adewale Adebayo yace ya samu wannan labari ne daga majiyoyi masu tushe a cikin jam’iyyar tasu.

Yace suna maraba da wadannan manyan mutane dake son shiga jam’iyyar su.

Karanta Wannan  A farashin 898 muka sayi man fetur daga matatar man Dangote>>NNPCL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *