Friday, December 5
Shadow

Ba gaskiya bane cewa Sojoji dubu goma sun tsere daga aiki>>Inji Hukumar sojojin Najeriya

Hukumar sojojin Najeriya ta karyata cewa, Sojoji dubu goma sun tsere daga aiki.

Wasu rahotanni a kafafen sada zumunta sun bayyana cewa, Saboda sojoji dubu 10 sun tsere daga aikin soja duk wanda ya kai sama da shekaru 18 dole zai shiga aikin soja.

Saidai hukumar sojojin sun bayyana cewa wannan labarin karya ne.

A baya dai Hukumar sojojin ta sanar da daukar sabbin sojoji 24,000.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gwamnan Adamawa ya baiwa me horas da 'yan wasa na Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya Kyautar gida me dakuna 3 da Naira Miliyan 50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *