
Dan takarar shugaban kasa kuma mawallafin Jaridar Sahara reporters Omoyele Sowore ya bayyana cewa su El-Rufai basu ne ya kamata ace suna nemawa talaka hakkinsa ba.
Sowore yace saboda mayunwatane ana basu abinda suke so zasu koma inda suka fito.
Yace Su El-Rufai kamata yayi ace suna daure a gidan yari saboda da su aka yi duk abinda aka yi a gwamnatin Buhari.