Shahararriyar fim daga kasar Ghana, Efia Odo ta bayyana cewa ba zata iya yin soyayya da namijin da ba zai iya yin jima’i da ita ba na fiye da tsawon mintuna 40 ba.
Ta bayyana hakane a cikin wani shiri da take gudanarwa na rediyon yanar gizonta da ake cewa Podcast.
Tace hakanan ba zata iya yin soyayya da namijin da ya wuce shekaru 30 ba amma yana zaune a gidan iyayensa ba.
Hakanan ba zata iya kasancewa da namijin da bashi da mota ba.
Wannan magana tata ta jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta sosai.