Thursday, January 15
Shadow

Baban mu ne kuma shugaba na gari>>Mansurah Isah ma tace tana tare da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

A yayin da dambarwa da rade-radi suka kunno kai cewa, za’a iya canja mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima kamin zaben 2027.

‘Yan Fim sai fitowa suke suna nuna suna goyon bayan Kashim Shettima.

Rahama Sadau ta fara fitowa ta nuna goyon baya ga kashim daganan kuma sai Shamsu Dan iya.

A yanzu kuma Mansurah Isah itama ta fito ta nuna tana tare da Kashim Shettima.

Mansurah Isah ta wallafa hoton kashim inda ta kirashi uba kuma shugaba na gari.

Karanta Wannan  Yawancin Talakawan Najeriya basa samun Tallafin da Gwamnatin tarayya tace tana bayarwa>>Inji Bankin Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *