Babban Ministan tsaron Nijeriya, Muhammad Badaru ya sauka jihar Filato, domin jajanta wa iyalan wadanda suka rasa ransu sakamakon harin ta’addanci.