Friday, May 23
Shadow

“Babu ƙanshin gaskiya a cewar da ake yi ƴan ta’adda na da makaman da su ka fi na jami’an tsaron Nijeriya” Inji Ministan Tsaron Nijeriya Muhammad Badaru Abubakar.

Babu ƙanshin gaskiya a cewar da ake yi ƴan ta’adda na da makaman da su ka fi na jami’an tsaron Nijeriya” Inji Ministan Tsaron Nijeriya Muhammad Badaru Abubakar.

A Cikin Shekaru Biyu Na Gwamnatin Tinubu An Sami Cìkakken Tsaro Akan Hanyar Abuja Zuwa Kaduna, Wanda A Baya Ya Taɓa Kasancewa Tungar Masu Ģarkuwa Da Mutane, Inji Ministan Tsaro, Badaru

“Daga watan Mayun 2023 zuwa yanzu mun yi nasarar murƙushe ƴan ta’adda har 13,000, kazalika an kawar da shugabannin Boko Haram sama da 300

“A Maiduguri, a baya da an ce Gambaru, Bama, ka san an ambaci hanya mai hatsarin gaske, amma a yanzu hakan ya zama tarihi, duk wannan ya faru ne a cikin shekaru 2 na wannan gwamnatin”.

Karanta Wannan  Peter Obi ya kai wa gwamnan Bauchi ziyarar tuntuɓa

Sojojin Nijeriya Sun Cancanci Lambar Yabo Fiye Da Wanda Ake Yi Musu A Yanzu, Duba Da Yadda Suke Yin Nasara Àkan ‘Yañ Bìñdiga, Inji Ministan Tsaro Badaru Abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *