Friday, December 5
Shadow

Babu abinda Tinubu yake sai satar dukiyar Talakawa>>Inji El-Rufai

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, babu wanda yasa Gwamnatin Tinubu kamarshi.

Yace dan haka shedaniyar Gwamnati ce da babu abinda ya kawota dai satar dukiyar talakawa.

El-Rufai ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV.

Karanta Wannan  Da kasuwancina na habaka sosai, bankuna sun rika aikomin tsala-tsalan 'yan mata dan in mayar da kudin ajiya ta can>>Inji Attajirin Najeriya, Femi Otedola

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *