Thursday, January 15
Shadow

Babu kasar data kai Najeriya dadi, kada ku je ku ki dawowa, Shugaba Tinubu ya gayawa Kiristoci masu shirin tafiya Jerusalem dan aikin ibada

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gargadi kiristoci masu son tafiya jeru salem Ibada cewa kada wanda ya makale a can yaki dawowa Najeriya.

Shugaban yace babu kasar data kai Najeriya ‘yanci da dadi musamman idan mutum na zaune a wata kasar ba bisa ka’ida ba.

Shugaban ya bayyana hakane ta bakin Sakataren Gwamnatin tarayya, Sanata George Akume a yayin da kiristocin ke shirin tafiya aikin ibadar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Malaman Darika na sukar Sheikh Lawal Triumph bayan da ya karanto Hadisin dake cewa an samu kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *