Friday, December 5
Shadow

Bai kamata Kasar Amurka ta haramtawa ‘yan Najeriya shiga kasarta ba amma idan yi, Najeriya ma ya kamata ta haramtawa Amurkawan zuwa Najeriya>>Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya baiwa kasar Amurka shawarar cewa bai kamata ta saka Najeriya cikin kasashen da zata Haramta shiga kasarta ba.

Sanata Sani yace Najeriya bata cikin kasashen dakewa kasar ta Amurka barazana inda yace amma idan suka hana Najeriyar shiga Amurka, ya kamata itama Gwamnatin Najeriya ta dauki irin wannan mataki akan Amurkar.

Saidai Sanata Shehu Sani yace ba kowane ke dokin zuwa kasar Amurka ba, wasu ma kauyukansu suke tafiya su yi hutu acan.

‘The US should not ban Nigerians from traveling to their country.There is no reason to do that.We don’t fall into the category of those Countries they consider as threats.But if they eventually ban us,Our country should respond with similar gesture.However,there are those of us who appreciate the peace and dignity of our villages and mud houses than going to live in places where we are not welcomed.’

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon daya daga cikin Wadanda suka yi ta'asa a jihar Benue da aka kama, Kuma ba Bafulatani bane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *