Friday, December 26
Shadow

Baiwa jami’an mu kudi, cin hanci laifi ne, ku daina dauke musu hankali daga gudanar da aiki yanda ya kamata>>Hukumar ‘Yansandan Najeriya ta gargadi mutane

Hukumar ‘yansandan Najeriya ta garagadi Mutane da cewa, baiwa ‘yansandan Najeriya kudi ko cin hanci a yayin da suke bakin aiki shima laifi ne.

Hukumar ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi hankali su daina daukewa ‘yansandan hankali daga aikin da suke.

Sanarwar ta fito ne daga bakin hukumar ‘yansandan babban birnin tarayya Abuja.

Karanta Wannan  An daura auren Masoyan da suka shafe shekaru 16 suna soyayya a jihar Jigawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *