
Malam Abdulrahman Umar ya fito yayi karin haske game da kalamansa da suka jawo cece inda yace idan An je Saudiyya an kira Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) baya ji.
Malam yace ba yana nufin nuna gajiyawa ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) bane.
Saidai yace idan dai sallama ce ko salati Akawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yana amsawa.
Yace amma indai neman biyan bukata ne Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) baya ji.