Bayan Shekara Goma Suna Soyayya A Karshe Dai Sun Yi Aure.
Ban taba ganin masoyan da suka rike amana kamar wadannan ba. Sun hadu a FCE Katsina tun a 2014.
Bayan kwashe sama da shekara goma suna soyayya, yanzu dai an daura musu aure.
Allah Ya sa alkairi ya bada zaman lafiya da zuri’a dayyiba Abokina Jamilu Abubakar J-Star da Amaryar shi Zainab Galadanci.
Daga Sulaiman Lawal kamfani