
Kasar Yemen ta yi bikin murnar haihuwar fiyayyen Halitta, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ta hanyar mamaye babban birninta da kalar Shudi.
An kuma rika harba wuta me kara da ake kira da fire works.
Lamarin ya kayar sosai inda mutane ke ta yabawa.
Allahumma Salli Ala Mohammad wa ala ali Muhammad, kama Sallaita Ala Ibrahim wa ala ali Ibrahim fil alamin Innaka hamidum majid
Allahumma Barik ala Muhammad wa’ala Ali Muhammad kama barakta Ala Ibrahim wa ala ali Ibrahim innaka hamidummajid