
Wannan wata yarinya ce da ‘yan uwanta da mahaifinsu da suke cikin rayuwar kunci inda ko abinci basa iya samu su ci d kyau.
Bidiyon su ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga ana hira dasu suna bayyana irin rayuwe kuncin da suke ciki.
Da yawa dai sun tausya musu da fatan Allah ya fitar dasu daga cikin halin da suke ciki.