
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna tace yawanci maza suna yaudaruwa da kukan da matansu ke yi a yayin da suke Jima’i dasu.
Tace yawanci matan ba wai sun gamsu bane.
Ta kara da cewa, kuma gamsar da mace ba sai mutum na da babbar al’aura ba.
Sadiya tace ya kamata mutum yasan inda ya kamata ya tabawa matarsa dan ta gamsu.