
Shugaban kasar Gambia, Adama Barrow ya je gaisuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari Daura.
Adama Barrow da tawagarsa sun je kabarin Buhari inda suka masa addu’a neman Rahama a wajan Allah.
Hadimin tsohon shugaban kasar, Malam Bashir Ahmad ne ya bayyana haka.