Wannan wani bawan Allah ne da aka kama yana aikin kaiwa ‘yan Bindiga mata suna biyanshi Naira dubu 10.
Ya bayyana hakanne da bakinsa a yayin da yake amsa tambayoyi kan laifukan da yake aikatawa.
Masu baiwa ‘yan Bindiga bayani na daya daga cikin masu yaimakawa ayyukansu inda suke cutar da Al’umma.