Jun162024 by Bashir AhmedNo Comments Kalli Kwalliyar Sallah ta Shamsu Dan Iya Kannywood, Shamsu Dan Iya Tauraron Fina-finan Hausa, Shamsu Dan Iya kenan a wadannan hotunan da ya sha kwalliyar Sallah. Ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta.