Saturday, December 13
Shadow

DA DUMI-DUMINSA: Gwamnatin Kano ta gargaɗi matasa masu raka Sarkin Kano Aminu Ado Bayero gangami.

DA DUMI-DUMINSA: Gwamnatin Kano ta gargaɗi matasa masu raka Sarkin Kano Aminu Ado Bayero gangami.

Kwamishinan yaɗa labaran Kano Comr. Ibrahim Waiya ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai yana mai zargin Sarki Aminu Ado da biyewa wasu maƙiya Kano suna tozarta masarauta.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tashar yiwa motoci masu amfani da wutar Lantarki chaji a Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *