
Tauraron mawakin Arewa, Naziru Sarkin Waka, yace bai yi Hira da Freedom Radio ba akan sarautar Sarkin Waka da aka baiwa Rarara ba.
Yace idan da gaske ya fadi cewa sarautar irin ta Alutace ai ya karawa abin daraja ne tunda masu ilimi ne ke Aluta.
Yace idan amincewa da sarautar da aka baiwa Rarara zata sa a shafa musu Lafiya, yayi mubaya’a ya amince.