
Rahotanni sun kara fitowa game da hadarin mota da dan Damben Najeriya, Anthony Joshua yayi da abokansa 2 Wanda abokan suka rasu.
Kawun Anthony Joshua yace bayan faruwar Hadarin, wadanda suka taru dan taimakawa Anthony Joshua an samu wani ya sace masa waya.
Lamarin ya baiwa mutane mamaki musamman ganin cewa, Mutum na cikin halin tashin hankali irin wannan a samu wani ya masa sata?