
Rahotanni daga kasar Amurka na cewa wani dan Bindiga ya dirkawa jami’an tsaro biyu harsashi a kusa da fadar shugaban kasar ta Whitehouse.
Kuma duka sun rigamu gidan gaskiya dalilin hakan.
Shima dai an kamashi kuma ya ji rauni.
Rahotanni sun ce a daan kulle fadar Whitehouse din ta dan wani Lokaci amma daga baya an bude ta.