
Bidiyo ya nuna yanda aka Dambace ake turereniya tsakanin jami’an tsaron gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed da jami’an tsaron da aka jibge a kofar Hedikwatar jam’iyyar PDP aka hana gwamnan shiga.
Daga karshe dai jami’an tsaron gwamnan Bauchinne suka yi Nasara inda suka bude kofar Hedikwatar Jam’iyyar da karfin tsiya suka shiga.
Shima Gwamnan an ganshi yana ture wasu.