Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Kasar Ingila ta ki amincewa da Bukatar Gwamnatin Najeriya ta a dawo da Ike Ekweremadu Najeriya ya kammala zaman gidan yarinsa anan

Rahotanni daga kasar Ingila na cewa, kasar ta ki amincewa Najeriya ta dawo da Sanara Ike Ekweremadu Najeriya ya kammala zaman gidan yarinsa anan.

Sanata Ike Ekweremadu na zaman gidan yari a kasar Ingila ne bayan da aka kamashi da laifin safarar dan adam da kuma cire sassan jikin dan adan ba tare da izini ba.

Gwamnatin tarayya ta aike da tawaga ta musamman zuwa kasar Ingila dan ta roki kasar a dawo da Sanata Ike Ekweremadu ya ci gaba da zaman yarinsa a Najeriya.

Saidai kasar tace bata yadda ba.

Karanta Wannan  Matan Jihar Bayelsa sun bayyana takaici da watsi da Shugaba Tinubu yayi dasu bayan da suka masa yakin neman zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *