
Kotu ta tabbatarwa da Shugaban haramtacciyar Kungiyar ÌPÒB dake son kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu da laifukan tà’àddànci guda 3.
Gwamnatin tarayya ta shigar da kara kan laifukan ta’addanci guda 7 da take zargin Nnamdi Kanu da aikatawa.
Mai Shari’a, James Omotosho ne ya bayyana haka a ranar Alhamis.
An samu Nnamdy Kanu da tunxura mabiyansa su aukata ayyukan tà’àddànci.