Thursday, January 15
Shadow

Da Duminsa: Matar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Hajiya A’isha ta kammala Idda

Rahotanni sun bayyana cewa, Matar Tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari watau A’isha Buhari ta kammala Iddah.

Hadimin tsohon shugaban kasar, Malam Bashir Ahmad ne ya bayyana hakan a shafinsa na sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wata kalar rawa da Ministan Abuja Nyesom Wike yayi data dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *