
Rahotanni daga jihar Filato na cewa, Musulmai 12 dake kan hanyar zuwa Maulidi a Karamar hukumar Wase jihar Filato sun bace.
rahotanni sun wasu Tshàgyèràn Dhàjì Kiristoci ne suka yi garkuwa dasu.
Garkuwar ta farune ranar 21 ga watan Disamba a daidai kauyen Zak. Wani shaida ne ya kai rahotan faruwar lamarin.
Kafar Zagazola Makama tace jami’an tsaro sun je wajan inda aka fara neman wanda aka dauke din.