Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya tafi hutu kasashen Faransa da Ingila

Wata sanarwa daga fadar shugaban Najeriyar, ta ce Shugaba Bola Tinubu zai fara hutun ne daga ranar Alhamis, 4 ga watan Satumban 2025.

Sanarwar ta kuma ce Tinubu zai shafe tsawon kwana 10 a Faransa da Ingila kafin ya koma Najeriya.

Karanta Wannan  Wike ya bayar da umarnin a kulle sakatariyar jam'iyyar PDP dake Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *